Tehran (IQNA) Dakarun mamaya na Isra'ila sun kutsa kai cikin masallacin Al-Aqsa tare da korar masu ibada daga cikinsa, bayan da suka far musu dahayaki mai sa hawaye da harsasai masu rai.
Lambar Labari: 3487170 Ranar Watsawa : 2022/04/15
Tehran (IQNA) yau falastinawa da dama ne suka fita cikin hayyacinsu, biyo bayan antaya musu hayaki mai sanya hawaye da ‘yan sanda yahudawa suka yia yankin Nablus.
Lambar Labari: 3484610 Ranar Watsawa : 2020/03/11